Shirin ya tattauna da Iyaye da Malamai dangane da yajin aikin watanni 7 da daliban jami'o'in Najeriya suka yi a gida. Shugaban na Najeriya ya kuma ware Naira Biliyan 470 na ilimi a kasafin kudin badi wanda abin yabawa ne a cewar wani malami da aka zanta da shi.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Tattauna Da Iyaye Da Malamai Dangane Da Yajin Aikin Watanni 7 Da Dalibai Suka Yi A Gida - Oktoba 10, 2022