LAGOS, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun yi hira da wani malamin Ingilishi, Malam Hamisu Hamisu Haruna dake Jihar Katsina a Najeriya, wanda ya taba kai ziyarar aiki kasar Amurka, don jin muhimmancin koyan harshen Ingilishi ga ‘yan Najeriya.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Muhimmancin Koyan Harshen Ingilishi Ga ‘Yan Najeriya, Maris 27, 2022.mp3