Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario
Amurka Ta Sha Kashi A Hannun Argentina
Dan kallo dauke da tutar Amurka da ta Argentina
Mai goyon bayan Amurka a filin wasa
Masu goyon bayan Argentina sun rubuta sunan dan wasa MESSI a jikinsu
Dan wasan gaba na Argentina, Ezequiel Lavezzi (22) yana murnar kwallon da ya jefa a raga.
Dan wasan Argentina, Lionel Messi, tare da wasu abokan wasansa suna murnar kwallon da ya jefa a ragar Amurka
Lionel Messi yana murnar kwallon da ya jefa
Dan wasan Argentina, Gonzalo Higuain, yana murnar kwallon da ya jefa a ragar Amurka
Mai goyon bayan Amurka
Mai goyon bayan Argentina