Shirye-shirye KALLABI: Hira Da Pauline Tallen PT1 Da Batun Bincike Asalin Ma'aurata Janairu, 28, 2024 22:47 Janairu 28, 2024 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi Washington, DC — Banda hira da tsohuwar Ministar mata a Najeriya ta baya bayan nan, Pauline Tallen, shirin kallabi ya kuma tattauna kan bukatar gudanar da cikakken bincike kan asalin samari da 'yan mata kafin aure. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 Hira Da Pauline Tallen PT1