Kotun Daukaka Kara Ta Kori Kararrakin Da Jam'iyun ACN Da PDP Kan Zaben Gwamna Mimiko Suka Yi
Masu zabe suka shiga layi a kano a zaben 'yan majalisa
Jam'iyun ACN da PDP sun sha kaye gaban kotun daukaka kara kan kaulable da suka yiwa zaben gwamnan jihar Ondo Mimiko.
Jam'iyun ACN da PDP sun sha kaye gaban kotun daukaka kara kan kaulable da suka yiwa zaben gwamnan jihar Ondo Mimiko.
A hukuncin da kotun ta yanke jiya litinin tace masu kara sun gaza bada shaidar da zata tabbatar da zargi da suke yi na murdiya da aringizon kuri'a da suka ce an yi a zaben.Kamar yadda zaku ji cikin wannan rahoto da wakilinmu Hassan Umaru Tambuwal ya aiko mana.