Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Amurka Ta Bai Wa Najeriya Gudunmawar Allurar Rigakafin Mpox, Agusta 29, 2024 14:09 Agusta 29, 2024 Binta S. Yero Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi ABUJA, NIGERIA — A shirin Lafiya na wannan makon a yayin da kasashen Africa da sauran duniya ke ci gaba da yaki da cutar kendar biri, Amurka ta baiwa Najeriya gudumawar allurar rigakafin cutar. Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI: Amurka Ta Baiwa Najeriya Gudunmawar Alluran Rigakafin Mpox, Agusta 29, 2024