A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne akan shan magunguna dake sa karfin jiki ko kuma kara kuzari a jiki, inda likita ya yi bayani kan irin aikin karfi da bai kamata ace mutane suna yiba don kare lafiyar jiki.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Magungunan Kara Karfin Jiki Ko Kuzari, Janairu 09, 2025.mp3