LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Siga Fiye Da Kima, Fabrairu 20, 2025

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne akan illolin shan siga fiye da kima ga jiki da lafiyar ‘dan adam.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Siga Fiye Da Kima, Fabrairu 20, 2025.mp3