Shirye-shirye LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Zaki Ga Yara, Fabrairu 27, 2025 15:08 Fabrairu 27, 2025 Hauwa Umar Hauwa Umar Dubi ra’ayoyi ABUJA, NIGERIA — A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne a kan illar shan zaki ko siga ga yara tare da ba da shawari kan yadda za'a rage ta'ammali da zaki don jiki ya rika samun iya adadin da yake bukata. Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar: Your browser doesn’t support HTML5 LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Zaki Ga Yara, Fabrairu 27, 2025.mp3