Shirin Lafiya na wannan makon ya yi magana ne akan yadda ya kamata mutane su kula da kansu musamman yanzu da ake azumi a yanayi na zafi, da kuma yadda masu fama da cututtukan dake da bukatar shan magani kullum zasu kula da kansu domin gudanar da a azuminsu ba tare da fuskantar wani kalubale ba.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Kulawa Da Lafiya Lokacin Azumi Da Yanayin Zafi, Maris 13, 2025.mp3