ABUJA, NIGERIA —
A shirin Lafiya na wannan makon kuma na farko a watan azumin watan Ramadan mun yi magana ne a kan muhimmancin azumi ga lafiyar jikin ‘dan adam.
Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Azumi Ga Lafiyar ‘Dan Adam, Maris 06, 2025.mp3