Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya tattauna ne da shugaban sashin yaki da zazzabin cizon sauro na ma'aikatar kiwon lafiya a jihar maradi Dr. Lawali Jajuna, don jin muhimmancin rigakafin da kuma nasarar da rigakafin ya haifar wajen yaki da zazzabin cizon sauro a jamhuriyar Niger.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
LAFIYA UWAR JIKI: Tattauna Da Shugaban Sashin Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro Na Ma'aikatar Kiwon Lafiya – Satumba 22, 2022