KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan cikar shugaban Najeriya Bola Ahmed Tunibu shekara guda a kan karagar mulkin Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Cikar Tinubu Shekara Guda A Kan Karagar Mulki, Mayu 17, 2024.mp3