Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Hukuncin Kotun Sauraren Karar Zaben Shugaban Kasar Najeriya - Satumba 8, 2023 02:18 Satumba 08, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan hukuncin kotun sauraren karar Shugaban Kasa da kuma batun zargin toshiyar bakin da aka ce wani kwamitin majalissa ya karba. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA