Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Hukuncin Kotun Sauraron Karar Gwamnan Kano Da Kuma Barazanar Tsige Shugaban Majalisar Dattawa - Satumba 22, 2023 02:31 Satumba 22, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan hukuncin kotun sauraron karar gwamnan Kano da kuma barazanar tsige shugaban majalisar dattawan Najeriya. Saurari rahoton: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA