Shirye-shirye MANUNIYA: Batun Rikicin Cikin Gidan Jami'yyar Lebo A Najeriya - Afrilu 5, 2024 01:52 Afrilu 05, 2024 Hadiza Kyari Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin "Manuniya" na wannan Juma'a ya maida hankali ne akan rikicin cikin gidan jami'yyar Lebo a Najeriya da kuma rigimar zargin ciwo bashi a jihar Kaduna da sauran batutuwa. Saurari shirin Isah Lawal Ikara: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA