Shirye-shirye MANUNIYA: Tasirin Saukar Farashin Dala A Najeriya - Afrilu 19, 2024 02:58 Afrilu 19, 2024 Hadiza Kyari Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan tasirin saukar farashin Dala a Najeriya da kuma ricikin cikin gidan jam'iyyar APC a jihar Kaduna. Saurari shirin Isah Lawal Ikara: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA: Tasirin Saukar Farashin Dala A Najeriya