Shirye-shirye MANUNIYA: Halin Da Al'ummar Jamhuriyar Nijar Ke Ciki Bayan Dauke Tallafin Kasashen Waje - Agusta 18, 2023 03:43 Agusta 18, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan halin da Al'ummar Jamhuriyar Nijar ke ciki bayan dauke tallafin kasashen waje sai kuma maganar ma'aikatun da aka baiwa ministocin da shugaba Tinubu ya nada. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA