Shirin Manuniya na wannan makon ya yi nazari ne akan kasafin kudin shekara mai zuwa da takaddamar da ke tsakanin 'yan-majalisa game da kasafin. Sai kuma maganar aikin wutar lantarki ta Mambila, da kuma zaben Najeriya na 2023.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
Manuniya-Kasafin Kudi,Zaben 2023, Da Batun Wutar Lantarkin Mambila:10"