Shirye-shirye MANUNIYA: Matakin Da Jami'iyyun Adawa Suka Sha Alwashin Dauka Kan Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Shugaban Kasa - Satumba 15, 2023 23:49 Satumba 14, 2023 Isah Lawal Ikara Isah Lawal Ikara Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan matakin da jami'iyyun adawa suka sha alwashin dauka game da hukuncin kotun sauraren kararrakin zaben Shugaban Kasa a Najeriya sai kuma halin kuncin rayuwa da 'yan-kasa ke ta kokawa. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 MANUNIYA