KADUNA, NIGERIA —
Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan matsalar tsaro a Najeriya da kuma kudurin dokar harajin da ake ta cece-kuce akanta.
Saurari cikakken shirin.
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Matsalar Tsaro A Najeriya Da Kuma Kudurin Dokar Harajin Da Ake Ta Cece-Kuce - Disamba 27, 2024