KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan matsayin gwamnonin Arewacin Najeriya kan matsalar tsaro da kuma maganar matsalar wutar lantarki a kasar.
Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Matsalar Tsaro Da Wutar Lantarki A Arewacin Najeriya, Mayu 03, 2024.mp3