A shirin na wannan makon, mun tattauna da wasu masu amfani da kafoffin sada zumunta a kan sabuwar manhajar threads, wacce kamfanin meta mai dandalin Facebook da Instagram ya kaddamar a ranar 5 ga watan Yuli da muke ciki dandalin da aka tsara kaddamarwa tun farko a ranar 6 ga watan Yulin nan.
Manhajar threads
Shin wasu abubuwa ne manhajar ta kunsa kuma yaya yanayin karbuwarta cikin mutane a fadin duniya?
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
MATASA A DUNIYAR GIZO: Ababen Da Sabuwar Manhajar Threads Ta Kunsa Da Kuma Yanayin Karbuwarta A Fadin Duniya - Yuli 9, 2023