Shin yana yiwuwa don ka ga mutum a yanar gizo ka yanke shawarar zaman aure da shi ko da ma ba ku taba ganin juna ba a zahiri? Amsar wannan tambaya shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan mako zai yi kokarin lalubo amsarta kenan tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim. A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
MATASA A DUNIYAR GIZO: Al'amuran Da Ke Tattare Da Auren Da Ake Yi Idan An Hadu a Yanar Gizo - 7'00"