Rikicin ya barke ne tsakanin 'yan kabilar Tiv mazauna garuruwan Ogondo da Citire masu iyaka da karamar hukumar Donga.
WASHINGTON, DC —
Bayan rikicin wakilin Sashen Hausa a yankin Ibrahim Abdulaziz ya tattara karin bayanin da ya aiko kamar haka:
Your browser doesn’t support HTML5
Rikicin Karamar Hukumar Donga.- 3':08"