A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda ambaliyar ruwa da aka fuskanta bana a kasashen kudancin Afirka da Sahara irinsu jamhuriyar Nijar inda ta haddasa koma bayan harkoki a fannoni da dama na rayuwar yau da kullum.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Matsalolin Ambaliyar Ruwa A Kasashen Afirka Yankin Kudu, Sahara, Oktoba 02, 2024.mp3