A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon, har yanzu muna jihar Bauchi ne, inda masu bukata ta musamman ke fafutikar ganin rayuwarsu ta inganta ta hanyar ilimantarwa da koyar da su ayyukan hannu.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Neman Ingantacciyar Rayuwa Da Ilimi Ta Masu Bukata A Jihar Bauchi, Maris 12, 2025.mp3