NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun maida hankali kan yadda shekarar 2024 ta kasance a wajen masu bukata ta musamman a jamhuriyar Nijar.
Haka kuma za a ji fatan Nakasassu a game da abubuwan da su ke jiran gani a wannan sabuwar shekarar.
Your browser doesn’t support HTML5
NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Shekarar 2024 Ta Kasance Wajen Masu Bukata A Nijar, Janairu 01, 2025.mp3