Shirye-shirye NAKASA: Kungiyoyi Na Neman A Kaddamar Da Kati Domin Masu Bukata Ta Musamman, Kashi 3 - Yuni 12, 2024 15:26 Yuni 12, 2024 Hadiza Kyari Souley Mummuni Barma Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Cigaba da batun yadda hukumomi a jamhuriyar Nijar da hadin gwiwar gamayyar kungiyoyin nakasassun kasar suka dukufa da neman hanyoyin da zasu taimaka a kaddamar da wata kati domin masu bukata ta musamman. Saurari shirin Souley Barma: Your browser doesn’t support HTML5 NAKASA BA KASAWA BA