Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa kan batun irin halin da masu sana'ar kamu da sayar da kifi su ke ciki a Najeriya.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI Halin Da Masu Sana'ar Kamu Da Sayar Da Kifi Su Ke Ciki A Najeriya.mp3