A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, mun tattauna da Ibrahim Musa, jami'i a majalisar tantance ingantaccan iri ta kasa a Najeriya kan sabbin iraruwa da suka fitar masu saurin yi a bana.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ibrahim Musa Kan Sabbin Iraruwa Masu Saurin Yi Da Hukumarsu Ta Fitar PT1