Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da Malam Ado Sani, kwararre a harkar ruwa da noma, kan abin da ke haddasa ambaliyar ruwan sama da matakan da manoma ya kamata su dauka.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Malam Ado Sani Kan Abind Ke Haddasa Ambaliyar Ruwan Sama da Matakan Da Manoma Za Su Dauka PT1