NOMA TUSHEN ARZIKI: Kayan Masarufi Na Nan A Farashin Su Na Da Kuma Ba Su Tashi A Ramadan Ba, Kashi Na Daya - Maris 11, 2025

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun saukar farashin kayan masarufi a kasuwar area 2 da ke Garki Abuja, inda wasu 'yan kasuwa suka ce kayan ba su sauka ba yayin da wasu kuma suka ce sun dan sauka.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kayan Masarufi Na Nan A Farashin Su Na Da Kuma Ba Su Tashi A Ramadan Ba.mp3