A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, shirin ya yi duba na akan farashin kayayyakin abinci a kasashen Ghana da Kamaru gabanin fara azumin watan Ramadan nan da kwanaki kadan.
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Farashin Wasu Kayayyakin Abinci Ya Ke A Kasashen Ghana da Kamaru Gabanin Watan Ramadan