Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ke cewa a wannan shekarar kimanin mutane miliyan 31 za su fuskanci yunwa a Najeriya.
Sai dai wani kwararre a harkokin noma a Najeriya ya yi tsokaci kan wannan lamari mai tada hankali tare da bayyana hanyoyin da za'a bi domin kaucewa wannan barazana.
Saurari shirin da Mohammed H. Baballe ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Barazar Yunwa Ga 'Yan Najeriya Miliyan 31 Ke Fuskanta 8'00".mp3