Harbin Kan Mai Uwa Da Wabi Na San Bernardino a Jihar Califonia
'Yan Sanda na Neman wadanda Suka yi Harbin San Bernardino.
Jami'an Tsaro Da Motar Silke Suna Neman wadanda Suka yi Harbin San Bernardino
 
Jami'in Tsaro Dauke Da Makamai
 
'Yan Sanda Na Kwashe Mutane Daga Inda Aka Yi Harbi
 
Carey Davis Magajin Garin San Bernardino Yana Jawabi ga  Manema Labari Akan Harbin San Bernardino
 
Farhan Khan Surukin Syed Farook Wanda Ake Zargi Da Harbin San Bernardino Yana Jawabi
 
Wani Dan Sanda Yana Gadi a Inda Aka sa Shingen Bincike Kusa da Wani Gida Da Ake Bincike
 
Jami'an Tsaro Da Motar Silke Suna Neman wadanda Suka yi Harbin San Bernardino
 
Jami'an 'Yan Sanda Da Motocinsu Sunyi Layi a Kofar Gidan Daya Dahga Cikin Wadanda Ake Zargi Da Harbin San Bernardino
 
Shugaban 'Yan Sandan San Bernardino  Jarrod Burguan Yana Tabbatarwa Manema Labarai cewa Syed Rizwan Farook, 28, and Tashfeen Malik, 27, ne Suka Kai Harin kan Mai uwa da Wabi