Paparoma Francis Ya Fara Ziyara a Kasar Kenya
Paparoma Francis yana jawabi a gidan Gwamnati a Nairobi
 
Paparoma Francis a hannun hagu kusa da Shugaba Uhuru Kenyatta
 
Jama'a sun yi dafifi suna jiran Paparoma
 
Ma'aikatan asibiti akan titin da Paparoma zai bi.
 
Paparoma Francis yana dagawa mutane hannu akan hanyarsa ta zuwa gidan Gwamnati a Kenya.
 
Jama'a sun yi dafifi suna jiran Paparoma
 
Sojoji na sintiri inda jama'a ke jiran isowar Paparoma
 
Paparoma Francis a tsakiya yana dagawa masu rawar gargajiya hannu tare da shugaban kasar Uganda
 
Paparoma Francis tare da shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta