RAHOTO NA MUSAMMAN: Tunawa da Daliban Chibok - Iyayen Wasu Daga Cikin Daliban Chibok Suna Rasa Rayukansu Saboda Bakin Ciki da Zulumi?
Hauwa Nkaki uwar daya daga cikin yara mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok ke nan a taron manema labarai akan yaran da aka yi a Legas 5 ga watan Yuni, 2014.
Tunawa da Daliban Chibok, babi na 4.
WASHINGTON, DC —
Iyayen wasu daga cikin daliban Chibok suna rasa rayukansu saboda bakin ciki da zulumi?
Yaya gwamnatin Amurka take kallon yunkurin Shugaba Jonathan wajen neman daliban Chibok?