Yau 20 ga watan Yuni ce ranar da Majalissar Dinkin Duniya ta kebe domin tunawa da 'yan gudun hijira a duniya.
Ranar 'yan Gudun Hijira Ta Duniya
Tunawa da 'yan gudun hijira a Girka.
Tunawa da 'yan gudun hijira a kasar Girka.
Tunawa da 'yan gudun hijira a kasar Girka.
'Yan gudun hijira a kasar Girka.
Tunawa da 'yan gudun hijira a Indiya.
Tunawa da 'yan gudun hijira a Indiya
Tunawa da 'yan gudun hijira a Indiya
Tunawa da 'yan gudun hijira a Turkiyya.
Tunawa da 'yan gudun hijira a Turkiyya
Tunawa da 'yan gudun hijira a Turkiyya