Honorable Yakubu Dogara ya dauki rantsuwar kama aiki a Majalisar Wakilai, sannan Bukola Saraki ya dauki rantsuwar kama aiki a matsayin Shugaban Majalisar Dattijai na 8, Yuni 9, 2015.
Sababbin Zababbun Shuwagabannin Majalisun Tarayyar Najeriya
Sanata Bukola Saraki, sabon shugaban Majalisar Dattijai, Yuni 9, 2015.