Hukumar samar da agajin gaggawa ta nema tace mutane bakwai ne suka hallaka, wasu kuma goma sha shida suka sami munanan raunuka, sakamakon tashin bom da ya afku a wani masallaci dake unguwar Jiddari bayan High Court a Maiduguri.
Tashin Bom A Masallaci Yayi Sanadiyar Rayukan Mutane Bakwa
Mutane cikin masallacin da bom ya fashe a Maiduguri Najeriya, 23 Oktoba, 2015.
Bom ya fashe a Maiduguri, Najeriya, 23 Oktoba, 2015.
Bom ya fashe a Maiduguri, Najeriya, 23 Oktoba, 2015.
Bom ya fashe a Maiduguri, Najeriya, 23 Oktoba, 2015.
Mutane cikin masallacin da bom ya fashe a Maiduguri, Najeriya, 23 Oktoba, 2015.
Bom ya fashe a Maiduguri, Najeriya, 23 Oktoba, 2015.
Bom ya fashe a Maiduguri, Najeriya, 23 Oktoba, 2015.