TASKAR VOA: Wasu hanyoyin da Amurka za ta amfana daga matakan haraji, da hana bakin haure shigowa, da kuma batun rage ma’aikatan gwamnati
Your browser doesn’t support HTML5
Mataimakin shugaban kasa JD Vance ya kare matakin Trump na dakatar da taimakon soji da kasar ke ba Ukraine a yakin ta da Rasha, amma ya ce hakan ba ya na nufin Amurka na goyon bayan Rasha ba ne, da wasu rahotanni