A shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, za mu yi waiwayi dambawar siyasa. Shin akwai darasin da Kebbi za ta koya daga jihar Zamfara akan yadda Zamfarawa suka warware rikice rikicen su na siyasa tsakanin manyan 'yan siyarsu?
Saurari cikakken shirin cikin :
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Batun Dambarwata Na Siyasa a Jihar Kebbi - Yuli 19, 2022