Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Batun Kafa Rundunonin 'Yan Sandan Jihohi 03:17 Maris 19, 2024 Hadiza Kyari Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya maida hankali ne kan kafa rundunonin 'yan sanda na jiha-jiha don magance matsalar tsaro da ya addabi Najeriya musamman Arewancin kasar. Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA