Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Batun Takunkuman Da ECOWAS Ta Dagewa Nijar, Kashi Na 2 - Maris 11, 2024 03:17 Maris 12, 2024 Hadiza Kyari Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya cigaba da tantauna kan dalilin da ya sa har yanzu ba'a ji komai daga wajen kasar Nijar ba game da takunkumin da ECOWAS ta janye. Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto: Your browser doesn’t support HTML5 Tsaka Mai Wuya