Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Hukunce-Hukuncen Zabe Da Kotun Kolin Najeriya Ta Zartar, Kashi Na Hudu - Fabrairu 05, 2024 02:28 Fabrairu 06, 2024 Hadiza Kyari Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ya ci gaba da tattaunawa akan hukuncin da kotun kolin Najeriya ta yanke daga kararrakin zaben gwamnoni na watan Maris shekarar da ta gabata. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA