Shirye-shirye TSAKA MAI WUYA: Hukunce-Hukuncen Zabe Da Kotun Kolin Najeriya Ta Zartar, Kashi Na Uku - Janairu 30, 2024 02:00 Janairu 30, 2024 Aliyu Mustapha Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun ci gaba da tattaunawa akan kotun kolin Najeriya da kuma shari’o’in da ta yanke a hukuncin daga kararrakin zaben gwamnoni na watan Maris na Shekarar da ta gabata. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 TSAKA MAI WUYA