Shirin "Tsaka Mai Wuya" na wannan makon, ya duba batun musabbabin abin da ke hadda rikici tsakanin al'ummomin jihar Filato da ke ytsakiyar arewacin Najeriya.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Kalubalen Zaman Lafiya Mai Dorewa Tsakanin Al'ummomin Jihar Filato PT1.mp3