Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ci gaban tattaunawa ne da 'yan Majalisar Tarayyar Najeriya kan batun karin albashi da kuma halin da kasar ke ciki shekara guda da hawan Shugaba Bola Tinubu bisa karagar mulki.
Saurari shirin da Aliyu Mustapha ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
Karin Mafi Karancin Albashi Da Kuma Kamun Ludayin Gwamnatin Tinubu Kashi Na Uku