WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun duba korafin Atiku Abubakar da Peter Obi a taron manema labarai da suka gudanar a lokuta daban-daban kan hukuncin da kotun koli ta yanke game da zaben shugaban kasar Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Korafin Atiku Abubakar Da Pater Obi A Taron Manema Labarai, Nuwamba 07, 2023.m4a